SHAWARA DA AKA YANKE ITACE-: TAKARAR DANMAJALISSA JAHA WANDA ZAI WAKILCI KARAMAR HUKUMAR DANJA A MAJALISSA DOKOKI TA JAHAR KATSINA IN SHA ALLAH 2023
SHAWARA DA AKA YANKE ITACE-: TAKARAR DANMAJALISSA JAHA WANDA ZAI WAKILCI KARAMAR HUKUMAR DANJA A MAJALISSA DOKOKI TA JAHAR KATSINA IN SHA ALLAH 2023. Assalamualaikum warahamatullah Aa’uzubillahi minnar shaidanu rajim bissmillahi rahamanirahim! Bayan doguwar shawara dakuma amsar shawarwarin danayi tin Bayan post danayi na neman shawara yau sati guda kwana 7 bakwai inda nanemi shawara […]
Majalisar Katsina ta sha alwashin binciken kwa-kwaf kan zarge-zargen
Majalisar Katsina ta sha alwashin binciken kwa-kwaf kan zarge-zargen Kwamitin Majalisar Wakilai ta Majalisar Dokokin Jihar Katsina ya yi alkawarin gudanar da bincike kan zargin karkatar da makudan kudade da aka yi wa gwamnatin Jihar Katsina ta hannun Alhaji Mahdi Shehu ba tare da wani tsoro ko alheri ba. Shugaban wannan kwamitin, Hon Abduljalal Haruna […]
Nasarorin da Garkuwan Katsina Rt. Hon Abubakar Yahya Kusada ya samu a shekarar sa ta daya (1) da kama aiki
MOVEMENT FOR THE ACTUALIZATION OF HON. ABUBAKAR YAHYA KUSADA DREAM (MAYKUD). Nasarorin da Garkuwan Katsina Rt. Hon Abubakar Yahya Kusada ya samu a shekarar sa ta daya (1) da kama aiki Rt. Hon Abubakar Yahya Kusada shine dan majalissar dokoki mai wakiltar shiyyar Kankiya, Kusada da Ingawa a majalissar dokoki ta kasa bakidaya a babban […]
DAUKI DORA A KUNGIYAR DIREBOBI RESHEN KARAMAR HUKUMAR BAKORI
(Dukkan godiya ta tabbata ga Allah wanda ya haramta ma kanshi aikata zalunci, yayi umarni da muguji zalunci sannan ya horemu da yin adalci a tsakanin al’umma. A tsarin kowacce kungiya tanada tsarin zaben shugabannin da zasu jagoranceta a kuma yadda za’a gudanar da ita qungiyar. Amma abin mamaki sai muka samu akasin haka a […]
Uwar Gidan Gwamna Masari ta hori matasa akan shaye-shaye
Uwargidan gwamnan jihar Katsina Hajia Dr Hadiza Aminu Bello Masari (Uwar Marayu) ta kaddamar da shirin horar da matasa maza da mata yadda zasu bayar da gudummuwa wajen yaki da shaye-shaye kwayoyi da safarar su. Shiri ne da aka dauko mutane 3 daga kowace karamar hukuma dake yankin Funtua zone wanda za’ayi masu bita ta […]
Hukuncin kotu: Ina da yakinin Gwamna Masari zai yi nasara ko ina aka je – Sabo Musa
Hukuncin kotu: Ina da yakinin Gwamna Masari zai yi nasara ko ina aka je – Sabo Musa Daya daga cikin masu taimakawa Gwamnan jihar Katsina a harkokin gudanar da mulkin sa kuma masoyin gwamnan da jam’iyyar su ta APC, Alhaji Sabo Musa ya bayyana cewa yana da yakinin Gwamnan zai doke abokan adawar sa a […]
Bello Mandiya :- Munason Federal University Of Agriculture A Funtua Ko A Malumfashi – Daga Abdul Danja
ROKON ALUMAR FUNTUA ZONE Ahmad Babba Kaita Yazama Barazana ga Al’umar Mazabar Sanatan Katsina ta Kudu! Bello Mandiya :- Munason Federal University Of Agriculture A Funtua Ko A Malumfashi Nayi Amfani da wanan kalmar ne bawai don wani Abu ba saidai don Karin Maganar nan na hausawa dasuke cewa a rabe da Guzuma a harbi […]